KANNYWOOD

Rikici ya barke sakanin Rayya da Malam Ali, saurari yadda suke zagin junan su

Rayya da Malam Ali jarumai da aka fi saninsu a film dan mai dogon zango na tashar Arewa24, sun yi rikici inda suka ringa durawa junan su ashar, da zagin iyayen su.

Dannan wannan hot da ke kasa domin kallon bidiyon 👇👇👇

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button