Bidiyo | wani musulmi yasha guba a wajen muqabalarsa da kiristoci kan gaskata annabi

A wata muqabaka tsakanin musulmai da kiristoci, Fastoci suka kalubalanci Sheikh RASHID ASRAR da ya sha GUBA idan har yana da imani da fadin Annabi Muhammad (SAW) a cikin wani hadisi da Boukari da Muslim suka ruwaito yana cewa:

“Wanda ya ci dabino bakwai na ‘Ajwa (ﷺ) da safe, babu wani guba ko sihiri da zai cutar da shi a ranar”.

Sai suka bukaci ya nuna musu gaskiyar wannan magana, amma sai sheik RASHID ASRAR ya mike ya sha gubar a gaban kowa, sannan ya ci gaba da muhawara har zuwa karshe, kuma har zuwa yanzu shehin na rayuwa cikin koshin lafiya.

Danna wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyo 👇👇

Allah ka azurtamu da rahmarsa, ka sa mu kasance masu imani da takawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *