LABARAI

Bidiyo | Jerin jaruman India da suka karbi Musulunci da kuma abinda yasa suka musulunta

Musulunci Addini ne da yafi ko wanne addini a duniya saurin yaduwa a bincike da aka ƙaddamar, musamman a kasashen turawa addinin na yaduwa sosai a yanzu.

Haka zalika a kasar indiya inda bautar gumaka yayi ci a can duk da tsananin kiyayya da suke nunawa addinin musulunci hakan bai hana addinin samun mabiya ba musanman ta bangaren abinda ya danganci jaruman finafinai na kasar.

An samu jaruman finafinai da yawa na kasar indiya suka karbi addinin musulunci, danna wannan hoto da ke kasa domin kallon bayanan su jaruman a bidiyo 👇👇👇👇

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button