Yawanci yan Adam na wannan lokaci mutuwa suke sakanin shekaru 60 zuwa saba’in da haifuwa kamar yadda Manzon Allah (S.A.W) yace.
Amma duk da haka akan iya samun wasu mutane da suke zarce sama da shekaru 100 a raye. A irin haka ne aka gano wani mutum da ake hasashen yafi kowa tsufa a duniya da yake kasar china.
Domin tsufarsa ya zarce na sauran tsofaffi, dannan wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyon nasa ๐๐๐
https://youtu.be/RcW8oMcqP0M
Bidiyo daga tashar gaskiya24 tv