Tattaunawa da Maryam Yahaya akan rayuwar da yadda ta shigo film.

TAKAITACCEN TARIHIN KI? Sunana maryam Yahaya an haife ni a unguwar Goron-Dutse, nayi primary school dina a Yelwa Primary School sannan nayi secondary school a Janguza. YA AKA YI KIKA … Continue reading Tattaunawa da Maryam Yahaya akan rayuwar da yadda ta shigo film.