Daga kafa matsana’antar kannywood kawo yanzu da yawa daga cikin jaruman ta sun rasa rayukan su ta hanyoyin daban-daban.
Wa’yannan jaruman da suka rasu cikin maza sun bar ‘ya’ya da mata, su kuma mata sun bar yara masu yawa.
Hakan yasa muka tattaro muku iya adadin mata da yara da suka rasu suka bari.
Danna wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyon
👇👇👇👇👇