Yawancin jaruman kannywood dai yan kasar Nijeriya ne amma hakan bai hana wasu mutane da suke wata kasar shiga masana’antar.
Musamman mutanen kasashen da suke makwabtaka da Nigeria irin su, kamaru, niger, banin da sauransu.
Shi yasa a yau dai muka binciko muku jaruman kannywood da suke yan kasar Kamaru π¨π²
Kalli bidiyon a kasa ππππ