KANNYWOOD

Zazzafar martani daga MARYAM YAHAYA ga masu zaginta da kuma makiyanta

Maryam yahaya ya kasance daga cikin jaruman kannywood mata da suka samu daukaka cikin kankanin lokacin tana daga cikin jarumai mata da suka fi karancin shekaru.

Tayi wani bidiyo inda take maidawa masu zagin ta da makiyanta martani. Kalli bidiyon a kasa 👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button