Da yawa daga cikin mutane na ganin cewa yan kannywood sun kasance mutane ne marass tarbiya masu bata tarbiyyar mutanen ga rashin sanin addini.
Amma a yadda wasu ke zato abin ba haka yake ba duk da akwai jahilai ta fanni addini a cikin su akwai wayanda suka yi karatun addini har suka yi nisa a cikin ta.
Hakan yasa muka yo muku bincike muka gano muku jaruman kannywood da suka iya karatun Alkur’ani da rera shi.
Ku danna wanna hoto da ke kasa domin kallan bidiyon nasu 👇👇👇👇👇