Ba sabon abu bane ba a kannywood aji wani jarumi yana soyayya da wata jarumar ta kannywood ko kuma sun yi aure a sakanin su, saboda da yawa hakan na faruwa.
Adam a Zango dai ya kasance daga cikin manyan jaruman kannywood da aka fi ji da su, bayan lokaci zuwa lokaci ana jin yana soyayya da wasu jaruman kannywood mata.
Shi yasa a wannan lokacin muka kawo muku jerin matan da ya taba soyayya da su a kannywood amma Allah bai bashi damar aurensu ba.
Dannan wannan bidiyo dake kasa domin kallon bayan 👇👇👇👇