Akwai da yawa daga cikin jaruman kannywood da suka shiga matsana’antar tun suna samartakan su har suka kai ga wannan lokacin na tsufa ko kuma muce na girma.
Yawancin sun sauya sosai kan yadda suke a ɗa lokacin da suke tashe a kannywood zuwa yanzu ta hanyar yin ƙiba, kudi, ‘ya’ya da sauran su.
Mun kawo wasu daga cikin jaruman kannywood din da suka sauya kamanni sosai.
Kalli bidiyo anan 👇👇👇👇
Idan kuka kalli bidiyon zaku tabbatar da cewa da yawa daga cikin wa’yanda aka kawo sun canja kamanni sosai.
Mun gide da bibiyar mu a AREWAWEB.NET