Mansura Isah Da Adam A Zango Sunmaka Wasu Samari Biyu A Kotu Akan Wannan Dalilin
Domin Kallon Wannan Shahararren Shirin Kai Tsaye Danna Bidiyo Dake Kasan Wannan Bayani
👇👇👇👇
Kalli Wani Bidiyo Mai Matukar Muhimanci Arayuwarka
👇👇👇
Duba Nan:Kalli Bidiyo Yanda Camera Tsaro Ta Tonawa Ƴan Bindiga Asiri A Arewacin Najeriya
Tsohuwar jaruma amasana’antar shirya fina-finai ta kannywood mansura isah ta maka wasu samari biyu a kotu akan yin amfani da sunan Æ´arta ashafin sada zumunta suna damfara alumma.
Adam a Zango shima yakama wani matashin saurayi da yake amfani da sunansa yana zina da diyan mutane ajahar kaduna dake arewacin najeriya kamar yanda zaku gani acikin bidiyon wannan shirin namu mai albarka.
Sanin kowane cewa wannan ba sabon abibane amma dai wayannan mutane suna hannun yan sanda domin zartamusu da hukunci.
Amma kafinnan minene ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin ?
Dafatar dai kuna gamsuwa da shirye-shiryemu da muke kawomuku acikin wannan shafin namu mai albarka.
Shin kana buƙatar murinƙa kawomuku irin wayannan abubuwa acikin wannan shafin namu mai albarka kuwa?
Kayimuna comment da ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin.
Nasan Cewa Zakuji DaÉ—in Wannan Shirin Namu Mai Albarka.
Shin Kanada Wani Labari Da Kakeso MuyaÉ—a Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka.
Zaku Iyya Bayyana Muna Ra’ayoyinku Dangane Da Bukatar KU. Sannan Ku Nememu Ta WaÆ´annan Hanyoyin Domin Yin Magana Damu Kai Tsaye.
Email Address: Gaskiya24Tv@gmail.com
Phone Number:08162073107
Whatsapp Number: 08162073107
Facebook Page:Gaskiya24Tv
Youtube Channel:Gaskiya24Tv
Idan kana buÆ™atar arinÆ™a sanardakai sababin shirye-shiryemu dazara munÉ—aura batareda kashiga wannan shafin namu ba. Idan yaune farkon zuwanka wannan shafin. to zakaga wani rubutu ya bayyana kawai sai kadanna alamar ‘ALLOW’ domin yin subscription kyauta.
Idan kuma kashigo kuma bakaga anturama wannan rubutun ya bayyana ba, to kaduba gefen hannun damarka zakaga alamar Æ™ararawar sanarwa kawai sai kataÉ“ata kai tsaye kana taÉ“awa wani rubutu zashi bayyana sai kadanna ‘OK’ domin sanardakai dazara munÉ—aura sabon shirimu.
Salam, dafatan kuntashi lafiya amin. muna jindadin shirye shiryenku.Nine Danjuma haladu daga karamar hukumar Roni local govt, Jigawa state.