KISAN UMMITA: Ina Soyayya Da Wani Ɗan Ƙasar Waje Kuma Har Ga Allah Na Ci Kuɗinsa Yanzu Ya Zanyi? – Wata Budurwa

KISAN UMMITA: Ina Soyayya Da Wani Ɗan Ƙasar Waje Kuma Har Ga Allah Na Ci Kuɗinsa Yanzu Ya Zanyi? – Wata Budurwa

Bayan kísan Ummita da wani saurayinta ɗan ƙasar Chaina yayi a jihar Kano, wata budurwa ta bayyana cikin wani bidiyo tana neman shawarar mutane cewar, ita fa ta firgita saboda tana soyayya da wani ɗan ƙasar waje kuma taci kuɗinsa.

Ta ce;

“Jama’a, bacci nake so nayi na kasa. Hmmm wani abu ne yake bala’in damuna, dan Allah ku bani shawara. Soyayya nake yi da wani ɗan kasar waje, bana so in faɗi ƙasar, kuma har ga Allah naci kuɗinsa! Naci kuɗinsa!! Naci kudinsa!!! Abinda ya faru da Ummita ya tsaya min a rai, yanzu ni yaya zanyi? Ku bani shawara.”

“Na shiga uku, Innalillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un, dan Allah kada ku ɗauki abin nan wasa, jama’a ku bani shawara.” inji ta

Kalli Wani Bidiyo Mai Matukar Muhimanci Arayuwarka
👇👇👇

Duba Nan:Kalli Bidiyo Yanda Camera Tsaro Ta Tonawa Ƴan Bindiga Asiri A Arewacin Najeriya

Amma kafinnan minene ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin ?

Dafatar dai kuna gamsuwa da shirye-shiryemu da muke kawomuku acikin wannan shafin namu mai albarka.

Shin kana buƙatar murinƙa kawomuku irin wayannan abubuwa acikin wannan shafin namu mai albarka kuwa?

Kayimuna comment da ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin.

Nasan Cewa Zakuji Daɗin Wannan Shirin Namu Mai Albarka.

Shin Kanada Wani Labari Da Kakeso Muyaɗa Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka.

Zaku Iyya Bayyana Muna Ra’ayoyinku Dangane Da Bukatar KU. Sannan Ku Nememu Ta Waƴannan Hanyoyin Domin Yin Magana Damu Kai Tsaye.

Email Address: Gaskiya24Tv@gmail.com

Phone Number:08162073107

Whatsapp Number: 08162073107

Facebook Page:Gaskiya24Tv

Youtube Channel:Gaskiya24Tv

Idan kana buƙatar arinƙa sanardakai sababin shirye-shiryemu dazara munɗaura batareda kashiga wannan shafin namu ba. Idan yaune farkon zuwanka wannan shafin. to zakaga wani rubutu ya bayyana kawai sai kadanna alamar ‘ALLOW’ domin yin subscription kyauta.

Idan kuma kashigo kuma bakaga anturama wannan rubutun ya bayyana ba, to kaduba gefen hannun damarka zakaga alamar ƙararawar sanarwa kawai sai kataɓata kai tsaye kana taɓawa wani rubutu zashi bayyana sai kadanna ‘OK’ domin sanardakai dazara munɗaura sabon shirimu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *