Mr422 dai mutane sun sha zargin sa cewa shine yake daura Safara’u akan gurbatacciyar hanya ta wakokin batsa.
A hirar da gidan redio na bbc suka yi da shi ya bayyana cewa ko kanwarsa ce ta shiga halin da Safara’u ta shiga zai kyaleta tayi waka, sannan ya bada dalilansa.
Ku dannan kasa nan domin kallon bidiyon.