A matsana’antar kannywood akwai iyaye da yawa da suke da yara maza da mata da suke manya, a baya ba kasafai ake iya samun kallon ‘ya’yan nasu ko a hoto ba, amma kasantuwar hanyoyin sadarwa sun yi yawa a wannan zamanin namu yasa kusan ko wanne jarumi ko jaruman ansan ‘ya’yanta.
A hakan ne muka zakulo muku wasu daga cikin ‘ya’yan mata na jaruman kannywood da suka kai munzalin Aure.
Dannan wannan hoton dake kasa domin kallo 👇👇👇
👇👇👇👇