Wannan bidiyon na shu’aibu lawan kumurci ya jawo cecekuce sosai a wajen jama’a kasancewar a ka’idodin kannywood na mijin bayan taba jikin mace
Amma a wannan bidiyon sai aka ga jarumi shu’aibu lawan kumurci ya kama kafar wata yana ja a gidan gala da sunan wasan kwaikwayo.
Shin dokokin kannywood ya daina aiki ne?
Kalli bidiyon 👇👇👇
Salam shuaibu lawan gaskiya wannan Bai dace dakaiba duba da yadda ka Dade a hakan film kamata yayi ace yanzu girma yazo ka kiyaye ITIN wannan badalan ka Tsaya a iya film kawai