Wasu na cewa gidajen wasa (gidan gala) sune tushen kannywood kuma haka idan aka lura ta dayan bangaren kamin a kafa kannywood a shekarar 1990 a gidan gala yawanci ake yin wasannin kwaikwayo.
A wannan bidiyon anga dan dolon Zariya yana cashewa da wata yarinya mai suna Nafisa zuro a wakarsa maisuna Ajibamban.
Kalli bidiyon wasan nashi a kasa 👇👇
Wannan bidiyon dai ya jawo cecekuce akan yan kannywood domin ba wannan bane karo na farko da ake ganin wani jarumin kannywood ko wata jarumar kannywood a gidan wasa ta gala tana shuka tsiyarta.