βKo wanne dan Adam daure yake da Ζaddarar sa mai kyau ko mara kyau da Allah ya tsara masa, saboda haka dole watarana aji dadi watarana kuma aji kishiyar hakan.
Kamar haka ne wasu daga cikin jaruman kanan su ma wasu jarrabawa masu yawa ya same su a rayuwa.
Hakan yasa a yau muka kawo muku jaruman kannywood da wasu jarrabawa da ya same da ba’a fatan wani musulmi ya gamu da wannan jarrabawar.
Kalli bidiyon ππ
ππππ
Bayan kun kalli wannan bidiyon zaku fahimci irin jarrabawa da Allah yayi wa su wa’yannan jaruman kannywood da kuka kalla a bidiyon.
Allah ya tsare mu da mummunar jarrabawa idan kuma tazo Allah yasa mu iya fuskantar ta.
May Allah Grant us our heart desires and give us successful to our all life planning
my Allah blessing us
Allah ya kyautata qarshen mu Ameen
π¨ππππ ππππ ππ π πππ
π©π πππ ππ