Mutane da yawa sun yi Allah wadai da faruwar wannan al’amari na doka doke a hannu, anan kasa zaku kalli bidiyo wata mata bahaushiya wasu suna dukanta da sunan tayi sata.
Abinda yasa wasu suke daukan doka a hannu akan irin wannan al’amari shine ko idan sun kai masu irin wannan laifukan police station yawanci kyale su ake ba tare an dauki kwakkwarar mataki akan su ba.
Irin haka ne ya faru akan wannan matashiya da aka yi zargin tayi sata, kalli bidiyon nata a kasa.
Bidiyon 👇👇👇
Mutane ya kamata su daina daukar doka a hannu saboda hakan babban laifi ne kuma tsabawa ka’idar kasa da na addini.