KANNYWOOD

Kalli Hotunan kamin aure na jaruma Halima Atete

Kamar yadda aka saba ganin wasu jaruman kannywood maza da mata suna wasu hotunan da masoyansu ko wanda zasu aura, haka zalika itama halima Atete tayi wasu hotunan da wanda ake zaton zai zama angonta insh’Allah nan ba da dadewa ba.

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button