50| Kalli garuruwan da jaruman kannywood 50 suka fito da kuma ranar da aka haifi kowa daga cikin su.

Kusan kashi 98% na jaruman kannywood yan kasar Nijeriya ne kuma sun fito a jihohi daban-daban na kasar da kuma ma bambantan garuruwa, duk da dai akwai wa’yanda suka kasan ce ba yan kasar Nijeriya ba amma basu kasance masu yawa ba.

Hakan yasa a yau muka binciko muku a garuruwan da wasu daga cikin jaruman kannywood 50 suka fito da kuma ranar da aka haife su.

.

Kalli bidiyon 👇👇👇

Bidiyon 👆👆👆

One Comment on “50| Kalli garuruwan da jaruman kannywood 50 suka fito da kuma ranar da aka haifi kowa daga cikin su.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *