Kwananin baya ne dai Dr idris abdul’aziz yayi wata lacca da ya tabo yawanci yan film sannan ya jefo musu da kalubale da tambayoyi 11 da yace ya kamata duk wani dan film ya bashi amsar wannan tambayar.
Wasu daga cikin jaruman kannywood sun yi wa malamin martani ciki har da Sadiq Sani Sadiq inda shi har da ma zaki ya hadawa shi malamin inda ya kirashi da Dr. Jaki.
Amma daga karshe Adam A. Zango ya fito yayi magana akan lamarin saboda maganar ya shafe shi ko ta ina domin malamin ya kira sunan sa kai tsaye kuma ya fadi wasu abubuwa a kansa da ya kamata shi adam a zango din ya fito yayi magana a kanshi.
Kalli bidiyon lokacin da Adam A Zango din yayi wa malamin martani 👇👇
Bidiyon 👆👆👆
A fahimtar wasu dai Adam A Zango yayi magana cike da adalci a wannan bidiyon da ya cire.