KANNYWOOD

Kalli jaruman kannywood 50 tare da matansu na aure da baku sani ba.

Kusan kashi 70% na cikin jaruman kannywood suna da matayen su na aure sai dai kuma a bangaren mata kuma wa’yanda suke da auren sannan suna film basu wuce 0.5%.

Saboda su mata yawanci idan suka yi aure barin film din suke, watakila ma a daina jin duriyar su a ma social media.

A yau dai mun kawo muku wasu jaruman kannywood 50 maza da mata tare da matayen su kuma mazajen su.

Kalli bidiyon anan.

Wannan bidiyon tafito ne daga tashar gaskiya24 tv da kan YouTube.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button