LABARAI

Shin kunsan sanadiyar mutuwar wa’yannan jaruman barkwanci na indiya

Jaruman barwancinn indiya sa suka rasu da sanadiyar rasuwar su.

Indiya tana daga cikin kasashen suka fi mutane da yawa a duniya hakan yasan finafinan su suka karbu a duniya.

Suna da jaruman barkwanci da yawa a cikin finafinan su, amma akwai wasu mafiya shahara da suka mutu wasu basu san sun mutu ba.

Shi yasa yau muka zakulo muku wasu jaruman barkwancin indiya da suka mutu da kuma cutar da yayi sanadiyar mutuwar kowa daga cikin su.

Kalli bidiyon nan 👇👇👇

Su dai yan indiya sun saba kashe kawunan su idan rayuwa tayi musu kunci hakan yasa, amma cikin wa’yannan jaruman da muka kawo babu wanda ya kashe kansa daga cikin su.

Allah ka amshi rayuwar mu a matsayin musulmai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button