Daga kafa matsana’antar kannywood a 1990 zuwa 2023 ta rasa gomannin jaruman ta maza da mata ta hanyar mutuwa, shi yasa a yau muka zakulo muku Hotunan da jaruman kannywood 50 tare da sunayayen su domin ku tuno da su.
Dannan kan wannan hoton 👇👇👇
Danna kan wannan hoto da yake sama 👆👆
1- Jamila haruna
2- Abdulwahab Alhassan
3- Ahmad tage
4- Ahmed S. Nuhu
5- Aisha Dan kano
6- Alhaji yusuf barau
7- Amina garba
8- Aminu hudu
9- Ayuba dahiru
10- baffa cinnaka
11-Â Baffa yautai
12- Balaraba MuhammadÂ
13- Tijjani IbrahimÂ
14- Fadila MuhammadÂ
15- Hafsat Sharada
16- Hajiya binta kofar tsoro
17- Hajiya binta tarauni
18- Hajiya umma ali
19- Hauwa maina
20- Hauwa ali dodo
21- Hussaina tsigai
22- Ibrahim achimota
23- Ibrahim b. Nuhu
24- Isiyaku forest
25- Jamila HarunaÂ
26- Kamal aboki
27- Ladi Muhammad
28- Lawal kaura
29- Mahmud ras
30- Maryam AliyuÂ
31- Nura Mustapha waye
32- Rabi MustaphaÂ
33- Rabilu Musa dan ibro
35- Sa’adu gano É“awo
36- Safiya Ahmed
37- Sani ciyaman
38- Sani sk
39- Shu’aibu dan wanzan
40- Shu’aibu kulu
41- Sulaiman Sa’id
42- Ubale wanke-wanke
43- Umar katakore
44- Umar waragis
45- Yahaya Umar malumfashi
46- Zainab booth
47- zulkifilu
48- Night kasim
49- Hamza jos
50- Tijjani IbrahimÂ
Allah yajikan su da su da rahama tare da iyayen mu da suka rigamu gidan gaskiya muma idan namy tazo Allah yasa mu cika da imani.
Allah Ya jikansu yasa mutuwa hutu che
A kullum ina kallon Dukkanin shirye shiryenku ina kuma jin dadin su Adamu muhammed fari dandaura kafin hausa jigawa State kiginawa quaters house number 167.
Allah yaimasu rahama