Jaruman dai bayan soyayya da suke yi a shiri mai dogon zango na dadin kowa da tashar Arewa24 take haskawa sun mayar da wannan soyayyar tasu ta zaman to na gaske.
Inda ake sa ran watarana zasu yi auren a tare.
Sannan ga bidiyon hatunan nasu a kasa.
Labaran duniya, sharhi kan al'amuran yau da kullum, kannywood, wakoki