Rabi’u Rikadawa Ya Bayyana Dalilin Da Kesa Mutuwa Auren Jaruman Kannywood

Rabi’u Rikadawa Ya Bayyana Dalilin Da Kesa Mutuwa Auren Jaruman Kannywood

Shahararren jarumi nan mai taka muhimmiyar rawa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood waton Rabi’u Rikadawa wanda ankafi sani da Baba ɗan Audu acikin shirin film ɗin labarina mai dogon zango da ake haskawa a tashar Saira Movie dake manhajar YouTube.

Ya bayyana ɗaya daga cikin dalilan da kesa auren jaruman Kannywood mata yake saurin mutuwa a wata hira da akayi da jarimin atashar Hadiza Aliyu Gabon da ake haskawa akowane sati ranar asabar.

Inda jarumin yake cewa ‘Mafi akasarin mutuwar auren jaruman Kannywood mata yana faruwane abisa rashin fahimta da mutane da ke auren jaruman basuda tunkafin suyi aure atsakaninsu.

Saboda mafi akasarin mutane zakaga cewa, suna ganin jaruman ta cikin film ne kawai yayinda sukayi kwaliya sai suji sunason su aurensu.

Sai bayan sunyi aure sai namijin yakasa baiwa matan kulawa da suke samu acikin film ta hanyar basu kayan kwaliya da zasuci gaba da amfani dasu.

Saboda yakamata mutane susani cewa kafin asaka mata wajenyin film dole sai sunyi kwaliya da ado mai matukar burgewa sannan asaka musu camera mai kyau, kaikuma idan kagani sai kaɗauka kakai gidanka kuma sai kakasa bada kulawarda ake buƙata daga nan sai kanemi rabuwa da ita tunda zakaga cewa abinda kake ganin a film bashine a zahiriba.

Jarumin yayi kira ga mutane masu son auren ƴan film da surinƙayin hakuri da junansu tahanyar bada kilawarda tadace domin ta haka ne zaisa aure ya ɗaure a tsakaninsu.

Mai karatu mizakace dangane da wannan kalaman na jarumi Rabi’u Rikadawa ?

Munajiran amsoshinku awajen comments da munka tanadanmuku.

Kucigaba da bibiyar wannan shafin namu mai albarka Domin sake kasancewa da sabon shirin namu mai albarka

Mungode da ziyarta arewaweb.net.

Mungode!

Mungode!!

Mungode!!!

Rabi'u Rikadawa Ya Bayyana Dalilin Da Kesa Mutuwa Auren Jaruman Kannywood

Photo: Rabi’u Rikadawa Ya Bayyana Dalilin Da Kesa Mutuwa Auren Jaruman Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *