Skip to content
May 12, 2025

AREWA WEB

Labaran duniya, sharhi kan al'amuran yau da kullum, kannywood, wakoki

  • Contact Us
  • Discalamer
  • Home
  • Privacy Policy
  • Sample Page
  • Search Results
  • Terms and Conditions
Main Menu

Author: Arewaweb

LABARAI

Ya fasa aurensa a ranar aure bayan mahaifiyarsa ta umarce shi kan ya rabu da ita “mummuna ce”

August 7, 2022August 7, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Wani ango dan kasar Tunisiya ya fasa aurensa bisa bukatar mahaifiyarsa. Kafafen yada labaran kasar Tunisiya sun bayyana cewa, har zuwa lokacin daurin auren, mahaifiyar angon ta ga hotunan surukarta …

Ya fasa aurensa a ranar aure bayan mahaifiyarsa ta umarce shi kan ya rabu da ita “mummuna ce” Read More
LABARAI

Yadda aka kama wasu masu garkuwa da mutane, ku saurari bayani daga bakunan su.

August 7, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

An kama wa’yanna mutanen ne bisa laifin garkuwa da mutane satar shanu da sauran muggan ayyuka na ta’addanci. Dannan wannan hoton da ke kasa domin kallom bidiyon 👇👇👇

Yadda aka kama wasu masu garkuwa da mutane, ku saurari bayani daga bakunan su. Read More
KANNYWOOD / SHARHI

Yan kannywood da aka kaisu gidan yari (prison) saboda film da kuma abinda yasa aka kai su

August 7, 2022October 30, 2023 - by Arewaweb - Leave a Comment

1- NAZIRU SARKIN WAKA   Naziru M. Ahmed shi ne sarkin waÆ™ar tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II wanda ya daÉ—e yana kai ruwa rana da Gwamna Ganduje har …

Yan kannywood da aka kaisu gidan yari (prison) saboda film da kuma abinda yasa aka kai su Read More
LABARAI

An yankewa wani hukunci shekaru 25 a gidan yari saboda ya daki karensa a America.

August 6, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

An yanke wa wani mutum da ke zaune a Texas hukunci mai tsanani saboda ya lakada wa karensa duka. An yanke masa hukuncin daurin shekaru 25 a gidan yari. A …

An yankewa wani hukunci shekaru 25 a gidan yari saboda ya daki karensa a America. Read More
LABARAI

– Abin mamaki | wata mata ta haifi dan akuya a kasar kongo

August 6, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Wasu labaran ba su da kyan gani da wuyar fahimta da gaskatawa. A kasar Kongo, wata mata mai yara 6 ta haifi akuya. Fiye da mutane 2000 sun shaida wannan …

– Abin mamaki | wata mata ta haifi dan akuya a kasar kongo Read More
LABARAI

Kalli rawar iskanci Safara’u da Mr442 da ya zawo musu tsiniwa a wajen jama’a.

August 6, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Wannan bidiyon ya jawo cecekuce sosai a wajen jama’a saboda ganin yadda Safara’u da mr422 suka suka ringa rawa iskanci a wajen jama’a a wasan su da suka yi a …

Kalli rawar iskanci Safara’u da Mr442 da ya zawo musu tsiniwa a wajen jama’a. Read More
KANNYWOOD

Rikici ya barke sakanin Rayya da Malam Ali, saurari yadda suke zagin junan su

August 6, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Rayya da Malam Ali jarumai da aka fi saninsu a film dan mai dogon zango na tashar Arewa24, sun yi rikici inda suka ringa durawa junan su ashar, da zagin …

Rikici ya barke sakanin Rayya da Malam Ali, saurari yadda suke zagin junan su Read More
KANNYWOOD

Kalli jaruman kannywood 50 da ‘ya’yan su da baku taba gani ba.

August 5, 2022August 6, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Kusan duk wani dan kannywood yana da mata da yara, su kuma matan yawancin su zawarawa ne da suka yi aure suka fito kuma yawancin matan suna da yara da …

Kalli jaruman kannywood 50 da ‘ya’yan su da baku taba gani ba. Read More
SHARHI

Saurari yadda aka kashe jerin shugabannin Nigeria akan karagar mulki da kuma manufar kashe su.

August 4, 2022August 4, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Daga lokacin samun yancin kan. Nigeria kawo yanzu an kashe daga da yawa daga cikin shugabannin Nigeria akan karagar mulki. kama daga kan shuwagabannin kasa, ministoci, gwamnoni, komishinoni da dai …

Saurari yadda aka kashe jerin shugabannin Nigeria akan karagar mulki da kuma manufar kashe su. Read More
SHARHI

Bayanin Jerin Matasa da suka kashe kansu akan soyayya a arewacin najeriya da baku sani ba.

August 1, 2022May 21, 2023 - by Arewaweb - Leave a Comment

Faruwar irin wannan al’amari na kisan kai baÆ™o ne a kasashen Hausa , sai dai masu sharhi kan tarbiyya na alaÆ™anta hakan da yawan kalle-kallen fina-finan Æ™etare da suka jiÉ“inci …

Bayanin Jerin Matasa da suka kashe kansu akan soyayya a arewacin najeriya da baku sani ba. Read More

Posts navigation

Previous 1 … 41 42

Recent Posts

  • Yadda Ake Amfani da Kafafen Sada Zumunta a Matsayin Mai NishaÉ—i a 2024
  • Ayyukan Otel a Waje tare da Wuri na Zama
  • Kalli jaruman kannywood da suke kabilar yarabawa ne ( Yoroba ) ba hausawa ba.
  • Cututtukan da suka yi silar Rasuwar jaruman barkwanci na kannywood
  • Kalli cututtukan da suka yi ajalin jaruman kannywood da suka rasu a 2023

Recent Comments

  1. MAITALA Muhammad on Kalli jaruman kannywood da suka rigamu gidan gaskiya da kuma cutar da yayi ajalin kowa daga cikin su.
  2. MAITALA Muhammad on Hotunan jaruman kannywood da suke matukar kama da iyayen su.
  3. Ali yusuf on Hotunan Yan kannywood a yayin da suke wajen bautar kasa wato NYSC
  4. Sani zainab Hassan on Hotunan Yan kannywood a yayin da suke wajen bautar kasa wato NYSC
  5. Abdulhakim murtala on Zazzafar martani daga MARYAM YAHAYA ga masu zaginta da kuma makiyanta

Archives

  • March 2025
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022

Categories

  • ILIMANTARWA
  • KANNYWOOD
  • LABARAI
  • MAGUNGUNA.
  • SHARHI
  • TATTAUNAWA
  • Uncategorized
  • WAKOKI
Copyright © 2025 AREWA WEB.
Powered by WordPress and HitMag.