Skip to content
May 12, 2025

AREWA WEB

Labaran duniya, sharhi kan al'amuran yau da kullum, kannywood, wakoki

  • Contact Us
  • Discalamer
  • Home
  • Privacy Policy
  • Sample Page
  • Search Results
  • Terms and Conditions
Main Menu

KANNYWOOD

KANNYWOOD / SHARHI

Jerin jaruman kannywood mata da aka kore su a kannywood saboda sun aikata manyan laifuka da bayanan su.

August 15, 2022August 7, 2023 - by Arewaweb - Leave a Comment

Matsana’antar kannywood dai kamar ko wanne matsana’anta tana da dokokin ta da idan mutum ya ketare su za’a daukar mummunar mataki akan sa. Kamar haka akwai wasu daga cikin jaruman …

Jerin jaruman kannywood mata da aka kore su a kannywood saboda sun aikata manyan laifuka da bayanan su. Read More
KANNYWOOD

Bidiyo | an samu wani mai kama da Ali Nuhu kamar am tsaga kara a indiya kalli bidiyon

August 15, 2022August 16, 2022 - by Arewaweb - 1 Comment

Kalli a bidiyo 👇👇👇 An samu wani ba’indiya mai kama da babban jarumin kannywood wato Ali Nuhu, wannan labari ne da wasu suka ringa yaÉ—a shi a social media, mutane …

Bidiyo | an samu wani mai kama da Ali Nuhu kamar am tsaga kara a indiya kalli bidiyon Read More
KANNYWOOD

Bidiyo | Nayi aure da ibro har mun haifi yaro guda, inji Sabira gidan Badamasi.

August 11, 2022May 2, 2023 - by Arewaweb - 2 Comments.

A wani hirar da aka yi da sabira gidan Badamasi ta bayyana wani abu da mutane basu san da shi ba, shi ne wato auren ta da marigayi rabilu musa …

Bidiyo | Nayi aure da ibro har mun haifi yaro guda, inji Sabira gidan Badamasi. Read More
KANNYWOOD

Kalli yadda mansurah isa ta cire kunya take tikar rawa a TikTok

August 9, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Kalli yadda tsohuwar matar jarumin kannywood wato sani danja take taka rawa a TikTok. Mansurah isa itama dai tsohuwar jaruma ce a kannywood da aka dama da ita a gomannin …

Kalli yadda mansurah isa ta cire kunya take tikar rawa a TikTok Read More
KANNYWOOD

Bidiyoyin Aisha Tsamiya a TikTok bayan tayi Aure.

August 8, 2022October 14, 2024 - by Arewaweb - Leave a Comment

Ita dai jaruma Aisha Aliyu Tsamiya tayi aure tun watanni biyar da suka gabata, amma duk da haka taci gaba da daura bidiyoyin ta TikTok, da dukkan alamu mijin ta …

Bidiyoyin Aisha Tsamiya a TikTok bayan tayi Aure. Read More
KANNYWOOD / SHARHI

Yan kannywood da aka kaisu gidan yari (prison) saboda film da kuma abinda yasa aka kai su

August 7, 2022October 30, 2023 - by Arewaweb - Leave a Comment

1- NAZIRU SARKIN WAKA   Naziru M. Ahmed shi ne sarkin waÆ™ar tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II wanda ya daÉ—e yana kai ruwa rana da Gwamna Ganduje har …

Yan kannywood da aka kaisu gidan yari (prison) saboda film da kuma abinda yasa aka kai su Read More
KANNYWOOD

Rikici ya barke sakanin Rayya da Malam Ali, saurari yadda suke zagin junan su

August 6, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Rayya da Malam Ali jarumai da aka fi saninsu a film dan mai dogon zango na tashar Arewa24, sun yi rikici inda suka ringa durawa junan su ashar, da zagin …

Rikici ya barke sakanin Rayya da Malam Ali, saurari yadda suke zagin junan su Read More
KANNYWOOD

Kalli jaruman kannywood 50 da ‘ya’yan su da baku taba gani ba.

August 5, 2022August 6, 2022 - by Arewaweb - Leave a Comment

Kusan duk wani dan kannywood yana da mata da yara, su kuma matan yawancin su zawarawa ne da suka yi aure suka fito kuma yawancin matan suna da yara da …

Kalli jaruman kannywood 50 da ‘ya’yan su da baku taba gani ba. Read More

Posts navigation

Previous 1 … 27 28

Recent Posts

  • Yadda Ake Amfani da Kafafen Sada Zumunta a Matsayin Mai NishaÉ—i a 2024
  • Ayyukan Otel a Waje tare da Wuri na Zama
  • Kalli jaruman kannywood da suke kabilar yarabawa ne ( Yoroba ) ba hausawa ba.
  • Cututtukan da suka yi silar Rasuwar jaruman barkwanci na kannywood
  • Kalli cututtukan da suka yi ajalin jaruman kannywood da suka rasu a 2023

Recent Comments

  1. MAITALA Muhammad on Kalli jaruman kannywood da suka rigamu gidan gaskiya da kuma cutar da yayi ajalin kowa daga cikin su.
  2. MAITALA Muhammad on Hotunan jaruman kannywood da suke matukar kama da iyayen su.
  3. Ali yusuf on Hotunan Yan kannywood a yayin da suke wajen bautar kasa wato NYSC
  4. Sani zainab Hassan on Hotunan Yan kannywood a yayin da suke wajen bautar kasa wato NYSC
  5. Abdulhakim murtala on Zazzafar martani daga MARYAM YAHAYA ga masu zaginta da kuma makiyanta

Archives

  • March 2025
  • December 2023
  • November 2023
  • October 2023
  • September 2023
  • August 2023
  • July 2023
  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022

Categories

  • ILIMANTARWA
  • KANNYWOOD
  • LABARAI
  • MAGUNGUNA.
  • SHARHI
  • TATTAUNAWA
  • Uncategorized
  • WAKOKI
Copyright © 2025 AREWA WEB.
Powered by WordPress and HitMag.