Kalli tallar ๐๐๐๐
Labarina shiri ne mai dogon zango da tashar Arewa24 suke haskawa duk sati, kuma wannan shirin ya samu karbuwa sosai.
Bayan an tafi hotu na dan lokacin anzu an sako tallar ci gaban shirin da kuma ranar da za’a a haskata a tashar Arewa24.
Kalli bidiyo anan ๐๐๐