Hafsat Shehu ta fashe da kuka a lokacin da take bada labarin soyayyar ta da Ahmad S Nuhu.

Ahmad s nuhu dai ya rasu a shekarar 2007 a hanyarsa ta zuwa garin Maiduguri wasan Sallah a hanyar suka yi accident Allah ya karbi rayuwarsa.

A wani tattaunawa da BBC Hausa suka yi da jaruma hafsat shehu da take mata ce ga Ahmed s nuhu a lokacin da yake raye, ta bada labarin yadda soyayyarta da tsohon mijin nata yake inda daga karshe ta fashe da kuka.

Kalli bidiyon 👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *