Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar ‘Warr’, wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan nan.
Saurari dalilin 👇👇
https://youtu.be/syldv5bSuj0
Labaran duniya, sharhi kan al'amuran yau da kullum, kannywood, wakoki