Duk masu ta’amali da banki sosai sun san barayin da ake samu a bakin banki ko kuma a bakin ATM.
An kama daya daga cikin wa’yannan madamfaran na bakin banki. Ku saurari yadda aka kaya da shi.
Damafara da zamba dai a Nigeria ta zama ruwan dare dama duniya saboda a kiyashin da aka yi na kasashen da suka fi yawan madamfara a dukiya Nigeria ce ta zama na daya.