KANNYWOOD

Bidiyon Yanda Tahir Fage Ke Rawa Agidan Gala

Bidiyon Yanda Tahir Fage Ke Rawa Agidan Gala

Domin Samun damar kallon wannan bidiyon jarumi Amasana’antar Kannywood danna nan
👇👇👇

BIDIYO MAI MATUKAR MUHIMMANCI ARAYUWAKA
👇👇👇

Shahararen Jarumi mai yawan fitowa amatsayin uba acikin shirin fina-finai na masana’antar Kannywood Tahir Fage, Yasaki wani sabon Bidiyo yanda yake tiƙar rawa tateda wata tsaleliyar budurwa.

Wannan Bidiyo yabar baya da kura musamman ga mutane da suke daukar jarumi Tahir Fage kamar uba Awurinsu fama da irin yanayin fitowar da yakeyi acikin fina-finai masu dogon zango.

Wannan bashine karo na farko da ankaga jarumin yana tiƙar rawa agidan gala ba.

Batareda Ɓata lokaciba bari munabarku Kucigaba da kallon wannan takaitaccen bidiyo kai tsaye.

Duba Nan:Kalli Bidiyo Yanda Camera Tsaro Ta Tonawa Ƴan Bindiga Asiri A Arewacin Najeriya

Amma kafinnan minene ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin ?

Dafatar dai kuna gamsuwa da shirye-shiryemu da muke kawomuku acikin wannan shafin namu mai albarka.

Shin kana buƙatar murinƙa kawomuku irin wayannan abubuwa acikin wannan shafin namu mai albarka kuwa?

Kayimuna comment da ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin.

Nasan Cewa Zakuji Daɗin Wannan Shirin Namu Mai Albarka.

Shin Kanada Wani Labari Da Kakeso Muyaɗa Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka.

Zaku Iyya Bayyana Muna Ra’ayoyinku Dangane Da Bukatar KU. Sannan Ku Nememu Ta Waƴannan Hanyoyin Domin Yin Magana Damu Kai Tsaye.

Email Address: Gaskiya24Tv@gmail.com

Phone Number:08162073107

Whatsapp Number: 08162073107

Facebook Page:Gaskiya24Tv

Youtube Channel:Gaskiya24Tv

Idan kana buƙatar arinƙa sanardakai sababin shirye-shiryemu dazara munɗaura batareda kashiga wannan shafin namu ba. Idan yaune farkon zuwanka wannan shafin. to zakaga wani rubutu ya bayyana kawai sai kadanna alamar ‘ALLOW’ domin yin subscription kyauta.

Idan kuma kashigo kuma bakaga anturama wannan rubutun ya bayyana ba, to kaduba gefen hannun damarka zakaga alamar ƙararawar sanarwa kawai sai kataɓata kai tsaye kana taɓawa wani rubutu zashi bayyana sai kadanna ‘OK’ domin sanardakai dazara munɗaura sabon shirimu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button