KANNYWOOD

Wata Sabuwa: Hira Da Ɗiyar Mome Gombe Tare Da Mayarda Zafafan Martani Daga Aminu S Bono

Wata Sabuwa: Hira Da Ɗiyar Mome Gombe Tare Da Mayarda Zafafan Martani Daga Aminu S Bono

Domin Kallon Wannan Shahararren Shirin Kai Tsaye Danna Bidiyo Dake Kasan Wannan Bayani
👇👇👇👇

Kalli Wani Bidiyo Mai Matukar Muhimanci Arayuwarka
👇👇👇

Duba Nan:Kalli Bidiyo Yanda Camera Tsaro Ta Tonawa Ƴan Bindiga Asiri A Arewacin Najeriya

Acikin shirin namu nayau munkawomuku cigaba Shahararen labarin cewa angano wata budurwa kuma ɗiya ga kyakkyawar jarumannan Amasana’antar shirya fina-finai ta Kannywood Momme Gombe Wanda kezama agidajen kakaninta.

Tareda wani zafafan martani da Shahararren jarumi Kuma producer Amasana’antar Shirya fina-finai ta Kannywood Aminu S Bono Daya maidawa saurayinda yatona asirinta.

Mutane dayawa basusan cewa jaruma momme gwambe tataɓayin aureba wanda hakan daya suke mararin nemanta amatsayin mata aure.

Sai Gashi yau an bayyanawa duniya cewa wannan Jarumar waton momme gombe tataɓayin Aure.

Wannan lamarin yayi matuƙar girgiza mutane tare da jin takaici fitar wannan sirrin musamman ga abokanin sana’arta fama da yanda take boye Sirrin nata domin samun ingantacciyar rayuwa. kamar dai yanda zaku iya gani acikin fai-fan bidiyo dake sama wannan bayani kai tsaye.

Amma kafinnan minene ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin ?

Dafatar dai kuna gamsuwa da shirye-shiryemu da muke kawomuku acikin wannan shafin namu mai albarka.

Shin kana buƙatar murinƙa kawomuku irin wayannan abubuwa acikin wannan shafin namu mai albarka kuwa?

Kayimuna comment da ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin.

Nasan Cewa Zakuji Daɗin Wannan Shirin Namu Mai Albarka.

Shin Kanada Wani Labari Da Kakeso Muyaɗa Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka.

Zaku Iyya Bayyana Muna Ra’ayoyinku Dangane Da Bukatar KU. Sannan Ku Nememu Ta Waƴannan Hanyoyin Domin Yin Magana Damu Kai Tsaye.

Email Address: Gaskiya24Tv@gmail.com

Phone Number:08162073107

Whatsapp Number: 08162073107

Facebook Page:Gaskiya24Tv

Youtube Channel:Gaskiya24Tv

Idan kana buƙatar arinƙa sanardakai sababin shirye-shiryemu dazara munɗaura batareda kashiga wannan shafin namu ba. Idan yaune farkon zuwanka wannan shafin. to zakaga wani rubutu ya bayyana kawai sai kadanna alamar ‘ALLOW’ domin yin subscription kyauta.

Idan kuma kashigo kuma bakaga anturama wannan rubutun ya bayyana ba, to kaduba gefen hannun damarka zakaga alamar ƙararawar sanarwa kawai sai kataɓata kai tsaye kana taɓawa wani rubutu zashi bayyana sai kadanna ‘OK’ domin sanardakai dazara munɗaura sabon shirimu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button