Kannywood wata masana’anta ce wacce kusan kowa ya santa kuma take da tarin ma’aikata a cikinta da kuma jarumai wa’enda Suke shahararru ne a fadin Nigeria dama kasashen ketare a yau mun binciko dalilin mutuwar wasu daga cikin jaruman kannywood daga shekarar 2021 kawo yanzu.
Takaitatcan bayani kan Jaruman da suka rasu da kuma dalilin mutuwar tasu:
1- ZAINAB BOOTH
2- AHMAD ALIYU TAGE
3- ISIYAKU FORES
4- HAJIYA BINTA TARAUNI
5- ALH YUSUF BARAU