Bayan samun sabani sakanin gwamnan kano wato ganduje da kuma mawakin siyasa wato Rarara.
Daga karshe ganduje ya rushe gidan Rarara, a wannan lokacin shi Rarara bai fito yayi magana ba sai yanzu yayi.
Saurari abinda yace kalli bidiyon ๐๐๐
https://youtu.be/OoJSRrY91KM