A kannywood akwai dubun nan mutane kusan a ko wanne rana ana samu masu shigarta, sannan akwai manya da yara, malamai da jahilai.
A wannan karon mun kawo muku shekarun wasu jaruman kannywood 50 tare da wata da rana da kuma shekarar da aka haife su.
Dannan hoton kasa don kallon su.
https://youtu.be/8QhVsEe9fvo