Wasu mutane suna yi wa yan kannywood kallon yan bata gari jahilai marasa bin addinin su, masu bata tarbiya da sauransu. Amma fa 100% ba haka abin yake ba saboda akwai masu karatu a cikin su.
Domin tabbatar muku akwai wa’yanda suka iya karatun Alkur’ani mai girma da kuma iya rera ta.
.
Kalli bidiyon nasu ku kalla domin tabbatarwa kanku.
Saboda haka mutane su daina yi wa yan kannywood kallon yan iska gabaki dayan su, kamar yadda ake samun dan iska da na gari a kowane harkar kasuwanci.
Haka zalika su ma ana samun masu tarbiya da kuma bin na gaba da su da bin ka’idodin addinin su kamar yadda aka taba da.