Sabuwar wakar Rarara mai suna tsula ta janyo cecekuce akafafen sada zumunta

Tsula

Sabuwar wakar Rarara mai suna tsula ta janyo cecekuce akafafen sada zumunta

Shahararren mawakin siyasa waton Dauda Kahutu Rarara yasake sakin wata sabuwar waƙar sa mai suna tsula ya salama a tashar sa ta YouTube channel mai suna Dauda Kahutu Rarara.

Sabuwar wakar Rarara mai suna tsula ta janyo cecekuce akafafen sada zumunta

Rarara ya ɗauki tsayon mintuna goma sha biyu yana rera wannan shaharariyar waƙar tasa, inda yaketa yabon sabon shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu.

Wanda hakan yajanyo cecekuce bisa da zargin cewa shugaba Muhammad Buhari ne yake kira da suna tsula.

Wasu kuma sai suke ganin kamar da tsohon gwamnan kano yake waton Dr Rabi’u Musa Kwankwaso.

Hakan yasa mutane dadama sukayita maidamai da raddi kalamai dangane da abinda ya aikata.

Batareda ɓata lokaciba zaku iya sauraron wannan waƙar tasa a manhajar youtube kai tsaye.

Kokuma kucigaba da bibiyar wannan shafin namu mai albarka domin sake kasancewa da wakar kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *