An Gudanar Da Jana’izar Matasa Hudu Da ‘Yan Ta’adda suyiwa Ki+san Gi+lla A Dajin Magami dake Karamar Hukumar Mulkin Gusau a Jahar Zamfara Kamar Yadda Addinin Islama Ya Koyar
Wadannan Matasa Sun Rasa Rayukkan Su Ne Sanadiyar Ki+san Gi+lla Da Barayin Dajin Suka Yi Masu A Gonakin Su A Safiyar Yau Alhamis.
Wannan Yanki Na Magami Muna Neman Agaji Wallahi Muna Cikin Yanayi.
Muna Fatan Allah Shi Gafarta Masu Da Rahama, Allah ya Kawo Muna Karshen Wannan Masifa.
Rubutawa: Belyameen Ahmad Magami