KANNYWOODJerin jaruman kannywood da suka yi Aure a sakanin su da wasu basu sani ba. August 20, 2023 - by Arewaweb - Leave a Comment Wasu har yanzu suna karkashin igiyar auren su, amma mafi yawansu basa a tare. Sani danja da Mansurah isah Maryam ab yola da Adam A. Zango Sani ty shaban da samira ahmad Ahmed s nuhu da hafsat shehu Balaraba muhammad da shu’aibu lawan kumurci General Bmb da Zainab Muhammad Sani mai iska da fati Muhammed Hassan giggs da muhibbat abdussalam