KANNYWOOD

Kalli babbar motar da jarumi Adam A. Zango yake hawa da ta kai ₦20,000,000

A shekarar 2019 A. Zango ya bayyan sabuwar motarsa a shafinsa ta sada zumunta na Instagram a ranar Talata, jarumin da ake yi wa lakabi da Prince Zango ya yi alfahari cewa wannan lokaci ne na banbanta kansa daga sauran jurumai.

A lokacin da ya siyo wannan motar da yawa daga cikin mutane suna daukarsa a matsayin wanda yafi kowa mota mai tsada a duk kannywood duk da a lokacin naziru sarkin waka yana da babbar motar da yafi nashi.

Wannan motar a lokacin da ya shiyo ta a 2019 takai naira miliyan ashirin da biyar ( ₦25,000,000 ).

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button