mutane na cewa gidan gala shi ne tushen matsana’antar kannywood, kuma idan aka yi hasashe hakan yake ba karya ba.
Kamar yadda aka saba ganin jaruman kannywood suna rawa a gidan gala sannan a dauki kudi a basu.
Kamar haka wannan karon momi gombe itama ta fada wannan gidan gala inda take rawa da jarumi kb entertainment a wani sabon gidan gala da aka bude.
Kalli bidiyon 👇👇👇👇
Dama an saba gayyato jaruman kannywood gidan wasa ta Gala musamman idan gidan wasan sabo ne aka bude.