Daga lokacin da aka kafa matsana’antar film daga shekarar 1990 zuwa yanzu 2022, kannywood ta rasa jaruman ta masu yawa.
A yau dai mun kawo muku jerin jaruman kannywood da suka rasu suna kuruciyarsu da kuma abinda yayi silar rasuwar kowa.
Danna wannan hoto da ke kasa domin allon bidiyon
Gommannin yan kannywood sun rasa rayuwarsu daga lokacin da suka fara film kawo yanzu.
Allah yajikan mutanen da suka rasu, idan namu ta taho Allah yasa mu cika da imani.