Allah sarki, kalli jaruman kannywood 20 da suka fi talauci a kannywood bayan kuma sun dade a matsana’antar

A kowanne sana’a ana samu masu karfi wa’yanda suka fi kudi da matsakaitan karfi wato wa’yanda masu kudi sosai wanda zamu iya kiran su da talakawa.

A kannywood akwai wasu jaruman da suka dade suna yi wa matsana’antar hidima wasun su har sun shafi sama da shekaru a 20 suna matsana’antar.

Amma duk da haka basu kai wasu jaruman da suka shigo matsakaitar cikin shekaru 5 samun kudi ba ko kuma yin kudi ba, hasalima su tsofaffin jaruman ba’a fiye saka su finafinai masu tsada ba, duk da dai su suka goya matsana’antar a kafadar su har takai wannan matsayi da ake ganin ta da shi.

Shi yasa a yau dai muka binciko muku muka kawo muku jaruman kannywood 20 da suke fama da talauci bayan sun dade a matsana’antar ta kannywood.

Kalli bidiyon 👇👇👇

Bidiyo 👆👆👆

Wa’yanda suka fiye fuskantar irin wannan kalubalen yawancin su mata ne, domin a duk lokacin da aka fara yayi sabuwa to tsofaffin manta su a ake, wanda yasha bamban da jarumai maza wa’yanda yawancin su sai da suka jiya sannan suna ganin yau har yanzu ana yayin su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *