A watanni da suka gabata ne ummi da lilin baba suka yi aure kuma nan take amaryar sa ta tare a gidan sa.
Bayan auren nata anga ta saki bidiyo a tiktok, kalli bidiyon a kasa.
Mutane da yawa sunta cecekuce akan wannan bidiyon inda wasu na gannin cewa mijin ta lilin baba shi ya bata izini don haka ba laifi bane wasu kuma na ganin cewa wannan rashin kishin matarsa ya ke.