A duniyar mu na yanzu yana daya adaga cikin abubuwan da aka yi alfahari da su shine mallakar mota mai tsada sosai.
Jaruman kannywood mata sun kasance masu gogayya da juna wajen mallakar manyan motoci, amma wasu na ganin cewa ba a harkar film suke samun kuɗaɗen da suke siyan wa’yannan manyan motocin da su ba
Kalli jaruman kannywood matan da suka mallaki manyan motoci da babu kamar su a wajen yawancin yan kannywood musamman mata yan uwansu.
Ba abin mamaki bane dan jaruman kannywood mata sun mallaki wa’yannan manyan motocin, Su dai jaruman na kannywood suna da wasu sana’o’in da yake kawo musu kudade sosai duk da dai wasu sun zarge su cewa suna samun kudaden su a wajen maza.
Kamar yadda wasu wasu daga cikin ta’amali da harkokin kannywood suke cewa batan kannywood kashi 80 cikin 100 duk a wajen maza suke samun kudadensu.
Allah dai ya kiyaye.