kalli yadda jaruman kannywood suka yi hotunan bikin ranar samun ‘yancin kan Najeriya

Yau ake biki samun yancin kan kasar Najeriya, hakan yasa ba’a bar yan kannywood a baya wajen sanya kayayyaki masu alamun tutar Nigeria kamar yadda aka saba a duk shekara.

Kalli Hotunan nasu daya bayan daya.

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *