Month: August 2022
Kalli motocin jaruman kannywood mata da babu mai tsadar su duk kannywood.
Motar HAFSAT IDRIS Jaruma a Hausa film ta bawa masana’antar mamaki jim kadan bayan aurar da babbar yarta da tayi, Jaruma Hafsat Idris wanda akema lakabi da Hafsat barauniya …
Kalli motocin jaruman kannywood mata da babu mai tsadar su duk kannywood. Read MoreTattaunawa da Musa mai sana’a akan rayuwarsa da baku sani ba, da yadda ya shigo film
YA SUNAN KA? Sunana Musa Abdullahi mai sana’a. A INA KA SAMO SUNA MAI SANA’A? Ni mutum ne mai son yin kasuwa, kuma bana raina sana’a, ni dan gwagwarmaya ne …
Tattaunawa da Musa mai sana’a akan rayuwarsa da baku sani ba, da yadda ya shigo film Read MoreWani mutum ya kashe matarsa da ya rabu a cikin harabar kotu a garin Holenarasipur ranar Asabar.
An bayyana sunan wanda aka kashe a matsayin Chitra Shankar, wanda ake zargi Shivakumar daga Tattekere na Holenarasipur taluk ya kashe matarsa Chitra lokacin da biyun ke ziyartar kotun JMFC …
Wani mutum ya kashe matarsa da ya rabu a cikin harabar kotu a garin Holenarasipur ranar Asabar. Read More“Naso ya zauna amma Yaki” : Nico González (dan wasan kollon Barcelona)
Ina so ya zauna amma ya dage ya ci gaba da neman karin lokacin wasa, “in ji Xavi Hernandez a wani taron manema labarai ranar Juma’a game da Nico Gomzalez. …
“Naso ya zauna amma Yaki” : Nico González (dan wasan kollon Barcelona) Read MoreNa gommace nayi ritaya da yin wasa wannan kulob
Kamar yawancin ƙwararrun ƴan ƙwallon ƙafa, Pierre Emerick-Aubameyang shima yana da wannan ƙungiyar da ba zai buga wa komai a duniya ba. Kuma ga dan wasan gaban Barça, wannan kulob …
Na gommace nayi ritaya da yin wasa wannan kulob Read MoreKo fir’auna ne yazo duniya sai mun fada shi yayi zalunci, balle Buhari karamin fir’auna inji Bello Yabo.
Bello yaɓo yana daya daga cikin malamai da suke kan gaba wajen sukar gwamnatin Muhammadu buhari. Sau tari ya kan fitowa yayi nasihohi da zage-zage da habaici akan shugaban kasa …
Ko fir’auna ne yazo duniya sai mun fada shi yayi zalunci, balle Buhari karamin fir’auna inji Bello Yabo. Read MoreKalli jerin matan kannywood mata da suka shigo film bayan sun fito a gidan mazajen su.
Wasu na ganin cewar da zarar jaruma ta yi aure shikenan tauraronta ya daina haske a masana’antar, amma Arewa web ta yi duba a kan wasu jarumai biyar da suka …
Kalli jerin matan kannywood mata da suka shigo film bayan sun fito a gidan mazajen su. Read MoreTattaunawa da Daddy hikima akan rayuwarsa da baku sani ba.
TAKAITACCEN TARIHIN KA? Sunana na yanka Adam Abdullahi Adam wanda aka fi sani da a Abale sannan ana kirana da Daddy hikima an haife ni a garin kano. YA AKA …
Tattaunawa da Daddy hikima akan rayuwarsa da baku sani ba. Read MoreYadda akayi wa wasu sojoji 7 kisan gilla a Kamaru
Sojojin gwamnatin Kamaru bakwai ne aka kashe a safiyar Laraba, 10 ga watan Agusta, 2022, a hannun Ambazonia Restoration Forces(Yan tawaye) a garin Bamboutos, wani yanki da ke yammacin kasar …
Yadda akayi wa wasu sojoji 7 kisan gilla a Kamaru Read More